Tehran (IQNA) Malam Shaaban Shrada , dan takarar gwamna na jam’iyyar ADP a jihar Kano, ya bayyana cewa idan har ya lashe zaben jihar, gwamnatin jihar za ta kafa cibiyar koyar da alkur’ani ta kasa a Kano.
Lambar Labari: 3488330 Ranar Watsawa : 2022/12/13